GWAMNA LAWAL YA GABATAR DA KASAFIN KUƊIN NAIRA BILIYAN 545 NA SHEKARAR 2025 GA MAJALISAR ZAMFARA, YA BA DA FIFIKO KAN TSAR:O, LAFIYA DA ILIMI
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ɗaukar wani tsari mai inganci wajen tafiyar da harkokin kuɗaɗen…