Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jajanta wa iyalai da ‘yan'uwan waɗanda suka rasa rayukan su a hatsarin turereniya yayin rabon abinci da aka yi a Ibadan, Abuja, da Okija. A cikin wata sanarwa da Rabi'u Ibrahim, Mataimaki na Musamman…