Minista Hannatu Musawa ta ƙudiri aniyar kafa Gidan Tarihi da Gidan Wasanni na Ƙasa a Abuja
Barista Hannatu Musa Musawa (ta farko daga dama) tare da jami’an ma’aikatar ta a gaban Kwamitin Majalisar Dattawa a ranar Alhamis * Ta yi kukan ƙanƙantar Kasafin Kuɗin ma’aikatar ta Ma’aikatar Fasaha, Al’adu Da Tattalin Arzikin Basira ta ƙudiri aniyar kafa Gidan Tara Kayan Tarihi da kuma Gidan Wasanni a Unguwar Basira da za a…
