Category: Rahoto
Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa
Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan…
Abin da ya sa Ridha Clinic ya zama inuwar kowa
Daga Muhammad Idrees Cikin burin wannan Harka akwai samar da wasu abubuwa da za su amfani al’umma da rage musu…
Minista na so masu sana’ar talla a kafafen labarai su faɗakar da jama’a kan shirye-shiryen tattalin arziki da Tinubu ya kawo
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris,…
Kasafin 2024 ya bada fifiko ne wajen jaddada Ajandar Saisaita Nijeriya – Idris
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris,…
Gwamnatin Tinubu za ta dawo wa NTA da FRCN da martabar su – Minista
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, tare da Darakta-Janar na FRCN, Dakta Mohammed Bulama, da Darakta-Janar …
Shirin Rage Tsadar Rayuwa: Gwamnatin Tarayya za ta fara biyan sabon tsarin albashi daga Afrilu 2024 – Minista
Shugaban kasa, Tinubu Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta fara biyan ma’aikata da sabon tsarin ƙarin albashi daga ran…
Gwamnatin Tarayya za ta fito da manhajar DSO na aikin talbijin kwanan nan – Minista
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris (Na farko daga dama) Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da…
RESOURCE FORUM KATSINA SUN GUDANAR DA TARON FAƊAKARWA AKAN ABINDA KE FARUWA A FALASƊIN.
Daga:- Muhammad Ali Hafizy. A ranar Asabar 25/11/2023 ne, ’yanuwa Musulmi almajiran Shaikh Ibrahim Zakzaky (H) “Resource Forum” na yankin…
Minista Alake na cimma nasarori wajen sauya fasalin sashen ma’adinai, inji Idris
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris (a dama), tare da Ministan Ma’adinai, Mista Henry Dele Alake,…