TALLAFIN GWAMNATIN TARAYYA: Kano za ta raba ƙaramin buhun shinkafa lodin mota 100, buhun dawa lodin mota 44, buhun gero lodin mota 14, buhun masara lodin 41 a faɗin jihar
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta yi rabon tallafin kayan abincin da Gwamnatin Tarayya ta ba jihar. Cikin…