Bikin cika shekaru 64 da samun ‘yancin kai: Sauye-sauyen Tinubu na da nufin mayar da Nijeriya mai ƙarfin tattalin arziƙi – Minista
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa, Shugaban Ƙasa Tinubu na aiwatar da wasu…