Yin garkuwa da dalibai, malamai da ‘yan gudun hijira hujja ce ta gazawar mulki – Atiku
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana yin garkuwa da ‘yan gudun hijira (IDPs), malamai da daliban makaranta a jihohin Borno da Kaduna da gazawar mulki. Kamar yadda ya ke a cikin rahoton kafar watsa labaru ta Vanguard, Atiku ya yi wannan ikirarin ne a shafinsa na X a ranar…
