Skip to content
Sat, May 24, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Tag: Majalisar Dinkin Duniya

Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce za a iya daukar shekaru 14 kafin a iya kwashe tarin abubuwan da suka rushe a Gaza
Kasashen Ketare

Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce za a iya daukar shekaru 14 kafin a iya kwashe tarin abubuwan da suka rushe a Gaza

EditorApril 26, 2024

Hoto: Wani yanki na zirin Gaza Tsaunin abubuwan da suka rushe mai yawan gaske ciki harda makaman yaki wadanda ba…

  • Popular Post
  • Labarai
Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Rahoto

Abin da ya sa Ridha Clinic ya zama inuwar kowa

EditorDecember 22, 2023

Daga Muhammad Idrees Cikin burin wannan Harka akwai samar da wasu abubuwa da za su amfani al'umma da rage musu radadin yanayi da kuma koyar da su yadda ake gudanar da wadannan abubuwan. A gaba-gaba na kan wannan buri, akwai abu biyu, samar da makarantu…

Labarai

Gwamnatin Shugaba Tinubu Ta Samu Goyon Bayan China Don Gina Masana’antun Motocin Lantarki a Najeriya

EditorMay 19, 2025

Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu babbar nasara a kokarinta na fadada tattalin arzikin kasa, yayin da kasar China ta bayyana aniyarta na kafa masana’antun kera motocin lantarki (EV) a Najeriya. Wannan sanarwa ta fito ne lokacin da Jakadan China a Najeriya, Mista Yu…

Labarai

Rabon Motoci: Gwamnan Zamfara Ya Yaba Wa Hon. Adamu Mai Palace

EditorMay 19, 2025

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjina wa ɗan Majalisar tarayya mai wakiltar Mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Amadu ‘Mai Palace,’ bisa samar da romon Dimokraɗiyya ga al'ummar Mazabar sa. A ranar Asabar da ta gabata ne aka gudanar da wani ƙasaitaccen biki a gidan gwamnatin…

Labarai

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Gyararren Babban Asibitin Anka, Ya Tabbatar Wa Mutanen Zamfara Samun Nagartaccen Kiwon Lafiya

EditorMay 18, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa al’ummar Zamfara ƙudurin gwamnatinsa na tabbatar da samun ingantaccen kiwon lafiya kuma mai rahusa a faɗin jihar. Gwamnan ya bayar da wannan tabbacin ne a ranar Asabar yayin da yake ƙaddamar da Babban Asibitin Anka da aka…

Labarai

Gwamna Lawal Ya Jaddada Aniyar Inganta Kiwon Lafiya A Jihar Zamfara, Ya Ƙaddamar Da Babban Asibitin Gusau Da Aka Gyara

EditorMay 17, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirinsa na sake farfaɗo da tsarin kiwon lafiya a Jihar Zamfara, tare da cika alƙawarin gwamnatinsa na samar da nagartacce kuma ingantaccen kiwon lafiya ga al’umma. Gwamnan ya ƙaddamar da Babban Asibitin Gusau da aka gyara ciki-da-bai a…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Rabon Motoci: Gwamnan Zamfara Ya Yaba Wa Hon. Adamu Mai Palace

EditorMay 19, 2025

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjina wa ɗan Majalisar tarayya mai wakiltar Mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Amadu ‘Mai Palace,’ bisa samar da romon Dimokraɗiyya ga al'ummar Mazabar sa. A ranar Asabar da ta gabata…

2
Labarai

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Gyararren Babban Asibitin Anka, Ya Tabbatar Wa Mutanen Zamfara Samun Nagartaccen Kiwon Lafiya

EditorMay 18, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa al’ummar Zamfara ƙudurin gwamnatinsa na tabbatar da samun ingantaccen kiwon lafiya kuma mai rahusa a faɗin jihar. Gwamnan ya bayar da wannan tabbacin ne a ranar Asabar…

3
Labarai

Gwamna Lawal Ya Jaddada Aniyar Inganta Kiwon Lafiya A Jihar Zamfara, Ya Ƙaddamar Da Babban Asibitin Gusau Da Aka Gyara

EditorMay 17, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirinsa na sake farfaɗo da tsarin kiwon lafiya a Jihar Zamfara, tare da cika alƙawarin gwamnatinsa na samar da nagartacce kuma ingantaccen kiwon lafiya ga al’umma. Gwamnan ya…

4
Labarai

GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA RUKUNIN SAKATARIYAR JIHAR ZAMFARA DA AKA GYARA, YA CE BA A SAMAR DA ABABEN MORE RAYUWA KAWAI GWAMNATINSA ZA TA TSAYA BA

EditorMay 17, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa burin gwamnatinsa na sake fasalin ayyukan gwamnati ya wuce samar da ababen more rayuwa kaɗai. Gwamnan ya ƙaddamar da ginin ‘C’ da aka gyara na rukunin sakatariyar…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

Transform Your Ramadan with the book: 30 Days of Spiritual Reflection: A Journey Through Ramadan

EditorMarch 16, 2025
Almizan English

A Tale of Two Contrasting Books: Babangida: A Journey in Service and Master Your Life @30

EditorMarch 9, 2025
Almizan English

BARAU JIBRIN: METHODICALLY DECIMATING THE KWANKWASSIYA EMPIRE…

EditorNovember 10, 2024November 10, 2024
  • Babu Wata Matar Da Aka Gurfanar Saboda Wai Ta Zama Kirista, Inji Gwamnatin Zamfara
  • Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris
  • Gwamnatin Shugaba Tinubu Ta Samu Goyon Bayan China Don Gina Masana’antun Motocin Lantarki a Najeriya
  • Rabon Motoci: Gwamnan Zamfara Ya Yaba Wa Hon. Adamu Mai Palace
  • Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Gyararren Babban Asibitin Anka, Ya Tabbatar Wa Mutanen Zamfara Samun Nagartaccen Kiwon Lafiya
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.