Babu Kamshin Gaskiya a Cewar da Ake yi, Yan Ta’adda na da Makaman Da suka Fi Na Jami’an tsaron Najeriya, Inji Ministan Tsaro Badaru Abubakar
Wasu Muhimman Kalaman Ministan Tsaro Mohammed Badaru Abubakar… -A cikin shekaru biyu na gwamnatin Tinubu wadda ta tarar da ƙalubale…