RASHIN TSARO: GWAMNA LAWAL YA YABA WA ƘOƘARIN JAMI’AN TSARO A KAN ‘YAN BINDIGA, YA KUMA JAJANTA WA AL’UMMOMIN DA ABIN YA SHAFA
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjna wa ƙoƙarin jami’an tsaro na haɗin gwiwa game da sabbin hare-hare da nasarorin…