Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed IdrisMinistan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga membobin ƙungiyar masu saka tallace-tallace a kafafen yaɗa labarai da su mayar da hankali wajen faɗakar da 'yan Nijeriya kan sababbin tsare-tsaren…