Mambobin Basij biyu sun rasu biyo bayan kai masu hari a Iran
Mambobi biyu na rundunar tsaro ta Basij da ke karkashin rundunar kare Juyin-juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) da ke…
A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.
Mambobi biyu na rundunar tsaro ta Basij da ke karkashin rundunar kare Juyin-juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) da ke…
Shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Juma’a ya yi ikirarin cewa yanzu farashin abinci ya sauka, wanda hakan ya samar…
Bafalasdinen da ya fi kowanne dadewa a kurkukun Haramtacciyar Kasar Isra’ila, Nael Barghouti, wanda ya yi sama da shekaru 40…
Fulani makiyaya mutum hudu da aka bayyana sunansu da Abdul Juli, Sule Abubakar, Adamu Mato da Saidu Payo sun rasu…
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta shigar da karar shugaban majalisar dattijai, Godswill Akpabio kan ikirarin bata suna. Kamar yadda PM News…
Shugaban hukumar NAPTIP, Binta L. Adamu Bello
A daren jiya Allah ya ɗauki ran Hajiya Hauwa, surukar Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris.…
Sashen Kula da Lafiya na Harkar Musulunci a Najeriya (ISMA) ya shirya taron fadakarwa don ilmantar da al’ummar musulmi kan…
Dubban jama’a, jagoran harkar Musulunci a Nijeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky, malamai da shugabanni daga kasashe sama da 70 ne suka…
Gomomin dubunnan masu makoki ne suka taru a filin wasan da ya fi kowanne girma a kasar Lebanon a ranar…