Gwamnan Jihar Zamfara ya rantsar da Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Zamfara (ZASIEC)
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da Honarabul Bala Aliyu Gusau a matsayin Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta…
A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da Honarabul Bala Aliyu Gusau a matsayin Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta…
Gwamna Dauda Lawal ya yi alƙawarin cewa gwamnatin sa za ta bayar da cikakkiyar kulawa ga iyalan jami’an Askarawan Zamfara…
A Talatar nan ne Gwamna Dauda Lawal ya yi ta’aziyya, tare da nuna alhinin kwanton ɓaunar da aka yi wa…
Wani shugaban makaranta daga jihar Zamfara ya zo na ɗaya a duk faɗin ƙasar nan a wajen bikin karrama Malamai…
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya kammala biyan bashin haƙƙin ma’aikatan da suka bar aiki na shekara da shekaru, tun…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci a ƙara ƙaimi wajen addu’o’in samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a Nijeriya…
Jami’iyyar PDP a Jihar Zamfara, ta bayyana kiran da jam’iyyar APC ƙarƙashin jagorancin tsohon Gwamnan jihar Bello Matawalle da Sanata…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa gwamnati da al’ummar Jihar Borno sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta afku…
Gwamna Dauda Lawal ya tabbatar wa rundunar sojojin ƙasar nan jajircewar gwamnatinsa wajen bai wa jami’an soji cikakken goyon bayan…
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya nuna matuƙar jimamin sa game da ibtila’in haɗarin jirgin ruwan da ya faru a…