NAMADI BAI ƊAUKI RAINI BA: Gwamnan Jigawa ya yi hajijiya da jami’an da suka yi wuji-wuji da kuɗaɗe a Manyan Makarantun Koyon Ayyukan Lafiya
A taron Majalisar Zartaswa ta Jihar Jigawa na ranar Litinin, 25 ga Maris, 2024, an amince da ƙudurori kamar haka:…