Cardoso ya ƙaddamar da Ƙungiyar Jakadun Naira na CBN
Daga Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Babban Bankin Njeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya ƙaddamar da Ƙungiyar Jakadun Naira na CBN, wani shiri da aka samar domin wayar da kan al’umma, musamman matasa kan muhimmancin kare daraja da martabar takardun Naira da kuma kula da yadda ake amfani da ita. Da yake jawabi a wajen ƙaddamar da…
