Sama da mutane 3,300 suka rasu sakamakon girgizar kasa a Myanmar
Yawan mutanen da suka rasu sakamakon girgizar kasa a Myanmar ya wuce 3,300, kamar yadda kafar watsa labarun kasar ta bayyana a ranar Asabar, a yayin da babban mai kula da taimakon jin kai na majalisar dinkin duniya ya sabunta kiransa ga duniya da a taimaki kasar wadda annobar ta afkamawa. Kamar Press TV ta…
