Gwamnatin Tarayya ta ƙara ƙaimi wajen yi wa kowane ɗan Nijeriya rajistar shaidar ɗan ƙasa ta dijital
Gwamnatin Tarayya ta ƙara ƙaimi wajen yi wa kowane ɗan Nijeriya rajistar shaidar ɗan ƙasa ta dijital Gwamnatin Tarayya ta ƙara ƙaimi wajen tabbatar da cewa an yi wa kowane ɗan Nijeriya rajistar shaidar ɗan ƙasa ta dijital a faɗin ƙasar, ta hanyar ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai da…
‘Yan Sandan Jihohi Za Su Bai Wa Gwamnoni Cikakken Iko Wajen Yaƙi Da Matsalar Tsaro — Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa kafa rundunar ‘yan sandan jihohi zai taimaka matuƙa wajen magance matsalar rashin tsaro a Nijeriya, domin hakan zai bai wa gwamnoni cikakken iko da ya dace da su matsayin su na manyan jagororin harkar tsaron jihohin su. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da yake matsayin ɗaya…
Gwamnatin Tarayya ta ƙara ƙaimi wajen yi wa kowane ɗan Nijeriya rajistar shaidar ɗan ƙasa ta dijital
Gwamnatin Tarayya ta ƙara ƙaimi wajen tabbatar da cewa an yi wa kowane ɗan Nijeriya rajistar shaidar ɗan ƙasa ta dijital a faɗin ƙasar, ta hanyar ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai da Hukumar Kula da Shaidar Ɗan Ƙasa (NIMC). Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris,…
Tinubu ya umurci FCCPC ta binciki manyan kamfanonin fasaha kan zargin take haƙƙin kafafen yaɗa labarai na Nijeriya
Hukumar Kula da Gasa da Kare Haƙƙin Jama’a Masu Sayayya ta Tarayya (FCCPC) za ta binciki manyan kamfanonin fasaha na duniya bayan zargin cewa suna aikata halaye masu tauye gasa, yin amfani da labaran kafafen yaɗa labarai ba bisa ƙa’ida ba, da kuma wasu ayyuka da ba su dace da adalcin kasuwanci a Nijeriya ba….
Badaƙalar Adeyemi Mathew: CBN bai saka wa PFIPC ko ƙwandala ba, saboda ya gano akwai lauje cikin naɗin asusun da aka yi ƙoƙarin buɗe wa hukumar -Akanta Janar
Daga Ashafa Murnai Barkiya Ofishin Akanta Janar na Tarayya (OAGF) ya wanke Babban Bankin Nijeriya (CBN) daga masu zargin cewa bankin ya buɗe wa hukumar bogi (PFIPC) wadda ɗan harƙalla Adeyemi Mathew ya kafa asusun da har an saka mata kuɗi daga CBN a cikin sa. Ofishin na Akanta Janar ya bayyana cewa ba a…
Rangadin Ayyukan Tinubu a Kano: Aikin Kano Northern Bypass zai rage cunkoso tare da bunƙasa tattalin arziƙi
A ci gaba da rangadin manyan ayyukan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, GCFR, da ake gudanarwa a Jihar Kano a ƙarƙashin shirin Arewa Media Summit, tawagar masu yaɗa labarai ta kai ziyara zuwa aikin Kano Northern Bypass, wanda ake sa ran zai sauya fasalin zirga-zirga da harkokin kasuwanci a jihar. Rangadin, wanda Ofishin Babban Mai…
SHARHI: Yadda nasarorin da CBN ya samar ke ci gaba da tasiri a fannonin tattalin arziki daban-daban daga 2023 zuwa 2026
Daga Ashafa Murnai Barkiya Tun bayan naɗa Olayemi Cardoso matsayin Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN) cikin watanni huɗu na ƙarshen 2023, bai tsaya ɓata lokaci ba sai ya duƙufa kan gagarumin aikin saisaita manufofin kuɗi na Nijeriya, domin farfaɗo da tattalin arzikin ƙasa wanda ya gada a cikin wani mawuyacin hali. Daga lokacin da Cardoso…
Gwamnatin Zamfara Ta Jinjina Wa Shugaban NAHCON Kan Nasarar Aikin Hajjin 2026
Gwamnatin Jihar Zamfara ta yaba wa Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Alhaji Isma’il Abba Yusuf, bisa nasarar da aka samu wajen gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026 cikin tsari da nasara. Wata tawaga daga gwamnatin jihar, ƙarƙashin jagorancin Manajan Daraktan Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Gusau, Alhaji Kabiru Yahaya Gusau, ta…
Tinubu ya bayyana alhininsa bisa rasuwar Alhaji Kola Oseni
Tinubu ya bayyana alhininsa bisa rasuwar Alhaji Kola Oseni, inda ya ce Najeriya ta yi babban rashi na jagora, ɗan siyasa mai kishin ƙasa, kuma gwarzon fafutukar dimokuraɗiyya. A cikin saƙon ta’aziyyarsa, Tinubu ya bayyana marigayin a matsayin jagora, aboki kuma ɗan uwa da ya taka muhimmiyar rawa wajen shigarsa siyasa, tare da mara masa…
Gwamna Dauda Lawal Ya Halarci Taron Farko Na Liyafar Ƙungiyar ‘Yan Jaridun Fadar Shugaban Ƙasa
Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal, ya halarci taron cin abincin dare na farko da Ƙungiyar ‘Yan Jaridun Fadar Shugaban Ƙasa ta shirya, wanda aka gudanar a daren Alhamis a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja. A yayin taron, Gwamna Dauda Lawal ya samu damar sanya wa Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, lambar girmamawa ta…
