Ministan Labarai Zai Horas da Ƴan Jaridun Soshiyal Midiya Kan Hanyoyin Watsa Labarai na Zamani
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa ma’aikatarsa za ta fara horar da ‘yan jaridun soshiyal midiya kan sabbin hanyoyin yaɗa labarai da kuma amfani da fasahar zamani. Ministan ya bayyana haka ne a saƙon godiya da ya aika wa mahalarta taron farko da aka yi da ‘yan…
