Gwamnatin Najeriya Na Shirin Kaddamar da Shirin da Zai Daidaita Farashin Abinci da Haɓaka Arzikin Manoman Kasar
Mataimakin shugaban kasar Kashim Shettima ne ya bayyana hakan a ranar Juma’a a yayinda yake ganawa da mambobin kwamitin gudanarwa kan Tsarin dabarun yaki da ƙarancin abinci wanda shugaban kasa ya kafa, a fadar shugaban kasa. Shirin yaki da tsadar abinci da bunkasa albarkatun gona na NAPM, wani bangare ne na samar da daidaito a…
