Skip to content
December 16, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
April 2025
M T W T F S S
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
282930  
« Mar   May »
  • Home
  • 2025
  • April
  • 27

Day: April 27, 2025

  • Labarai

Shugaba Tinubu Ya Amince Da Ware Naira Bilyan 15 Don Tunkarar Ambaliyar Ruwa

Editor8 months ago01 mins

Mataimakin Shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da ware tsabar kuɗi har Naira Biliyan 15 ga Hukumar bayar da agajin gaggawa ta tarayya (NEMA) don shirye-shiryen tunkarar ambaliyar ruwan da ka-iya faruwa a daminar bana. Haka kuma Mataimakin Shugaban ƙasar ya bayyana cewa gwamnatin ta kammala shirye-shiryen da…

Read More
  • Labarai

Fadar shugaban ƙasa ga ƴan adawa: Ku daina ɗora mana lefin gazawarku

Editor8 months ago03 mins

Fadar Shugaban Kasa ta yi kira ga yan adawa da su daina ɗora laifin gazawar su ga Gwamnati, ta kuma bayyana cewa demokaradiyya na nan daram a Najeriya, babu wani yunƙuri na hana ‘yancin siyasa ko wani yunƙuri na kafa jam’iyya ɗaya tilo a Najeriya. A wata sanarwa da Bayo Onanuga, mai bai wa Shugaban…

Read More

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.