Skip to content
December 16, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
April 2025
M T W T F S S
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
282930  
« Mar   May »
  • Home
  • 2025
  • April
  • Page 3

Month: April 2025

  • Labarai

Ministan Yaɗa Labarai ya nuna wa masu zuba jari na Faransa irin sauye-sauyen tattalin arzikin Nijeriya

Editor8 months ago8 months ago08 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jawo hankalin masu zuba jari daga ƙasar Faransa, inda ya jaddada masu irin sauye-sauyen tattalin arziki masu ƙayatarwa, damar kasuwanci mai faɗi da yanayin da ya dace da masu zuba jari yanzu a Nijeriya, a wani yunƙuri na Gwamnatin Tarayya na ƙara janyo jarin…

Read More
  • Labarai

Idris Ya Musanta Rahoton Wai Ya Ce A Yi Watsi Da Damuwar Gwamna Zulum Kan Tsaro

Editor8 months ago03 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaryata wani rahoto da ke cewa wai ya ce a yi watsi da damuwar da Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya yi kan batun tsaro. A wata sanarwa da ya wallafa a shafin sa na X, Idris ya ce labarin ba gaskiya ba ne…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya ta fara sabunta kayan aikin gidajen watsa labarai, cewar Minista

Editor8 months ago05 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta fara zuba jari wajen samar da sababbin fasahohi da na’urorin zamani domin ƙarfafa ayyukan kafafen yaɗa labarai na gwamnati. Ya bayyana hakan ne a birnin Las Vegas da ke Jihar Nevada ta ƙasar Amurka yayin wata tattaunawa da manyan…

Read More
  • Labarai

Sama da mutane 3,300 suka rasu sakamakon girgizar kasa a Myanmar

Editor8 months ago04 mins

Yawan mutanen da suka rasu sakamakon girgizar kasa a Myanmar ya wuce 3,300, kamar yadda kafar watsa labarun kasar ta bayyana a ranar Asabar, a yayin da babban mai kula da taimakon jin kai na majalisar dinkin duniya ya sabunta kiransa ga duniya da a taimaki kasar wadda annobar ta afkamawa. Kamar Press TV ta…

Read More
  • Labarai

Dk. Idris Abdul’aziz ya rasu, ya yi wasicin kar a je makabartarsa da takalmi, kuma ban da daukar hoto

Editor9 months ago02 mins

Shahararren malamin nan mai yawon jawo cece-kuce, Dk. Idris Abdul’aziz, ya rasu bayan fama da rashin lafiyar da ba a bayyana ba a jiya Alhamis 3 ga Afrilu, 2025 da dare. Shafin sada zumunta na Facebook na masallacin sa, Dutsen Tanshi Majlis Bauchi, ya tabbatar da rasuwarsa, inda ya sanar da cewa za a yi…

Read More
  • Labarai

Rundunar sojojin Yemen ta sake harbo jirgin yakin Amurka mara matuki na US MQ-9

Editor9 months ago04 mins

Rundunar sojin kasar Yemen ta bayyana cewa ta sake harbo jirgin yaki mara matuki na US MQ-9, kwanaki uku bayan harbo na farko a makon da ya gabata, a matsayin wani bangare na goyon bayan raunana Falasdinawa da kuma hare-haren da Amurka ke jagoranta kan sojojin kasar ta Larabawa, kamar yadda Press TV ta ruwaito….

Read More
  • Labarai

Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya zai yi zaman gaggawa kan yankunan Falasdinawa

Editor9 months ago01 mins

Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya zai yi zaman gaggawa a yammacin ranar Alhamis domin tattaunawa kan halin da ake ciki a Gaza da kuma Yamma da gabar kogin Jordan biyo bayan bukatar hakan daga kasar Aljeriya. Kamar yadda kafar watsa labaru ta The New Arab ta ruwaito, kiran na kasar Aljeriya na zuwa ne…

Read More
  • Labarai

Galadiman masarautar Kano Abbas Sanusi ya rasu bayan doguwar jinya

Editor9 months ago01 mins

Alhaji Abbas Sanusi, Galadiman Kano wanda ake matukar girmamawa, mai shekaru 91, ya rasu a ranar Talata biyo bayan doguwar jinya. Kamar yadda PM News ta ruwaito, Abbas Sanusi sananne ne a masarautar Kano, inda ya taba kasancewa Wamban Kano kuma babban mai bayar da shawara a karkashin marigayi sarkin Kano Alhaji Ado Bayero daga…

Read More
  • Labarai

Sojojin Yemen sun kai hari kan jirgin ruwan yakin Amurka na USS Harry S. Truman

Editor9 months ago05 mins

Sojojin Yemen sun bayyana cewa sun kaddamar da wani sabon hari kan Amurka, harin a kan jirgin ruwan yakin Amurka ne da ke kwasar jiragen sama na yaki da ke tekun “Red Sea” a karo na uku a cikin awanni 24. Kamar yadda kafar watsa labaru ta Press TV ta ruwaito, a cikin wani jawabi…

Read More
  • 1
  • 2
  • 3

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.