Gwamnatin Shugaba Tinubu ta Bukaci Bankin Musulunci da Ya Ƙara Zuba Jari a Kasuwar Abincin Halal A Najeriya
Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shatima ne ya bayyana buƙatar a yayinda ya yi wata ganawa da tawagar bankin a fadar Shugaban Kasa, Mataimakin shugaban yayi nuni da yadda Najeriya ta sami bunkasa a harkokin kasuwanci a karkashin gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu da irin kokarin da gwamnati ke yi na magance kalubalen da ake fuskanta…
