Skip to content
December 15, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
May 2025
M T W T F S S
 1234
567891011
12131415161718
19202122232425
262728293031  
« Apr   Jun »
  • Home
  • 2025
  • May
  • 14

Day: May 14, 2025

  • Labarai

Gwamnatin Nijeriya Za Ta Haɗa Gwiwa Da Majalisar Dokoki Da Kafafen Yaɗa Labarai Wajen Sake Duba Dokar Laifukan Intanet — Minista

Editor7 months ago05 mins

Gwamnatin Tarayya ta bayyana ƙudirin ta na yin aiki tare da Majalisar Dokoki da kafafen yaɗa labarai da sauran muhimman masu ruwa da tsaki wajen sake duba Dokar Laifuffukan Intanet domin samar da doka da kowa zai yarda da ita kuma za ta yi tasiri. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris,…

Read More
  • Labarai

Tinubu Ya Yaba Wa Sule Lamiɗo a Taron Ƙaddamar da Littafin Tarihin Rayuwar Sa

Editor7 months ago07 mins

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamiɗo, murna bisa ƙaddamar da littafin tarihin rayuwar sa mai suna ‘Being True to Myself’, wanda aka yi a yau. Shugaban Ƙasa ya bayyana littafin a matsayin muhimmin ƙari ga tarihin siyasar Nijeriya. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed…

Read More

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.