Gwamna Lawal Ya Jaddada Aniyar Inganta Kiwon Lafiya A Jihar Zamfara, Ya Ƙaddamar Da Babban Asibitin Gusau Da Aka Gyara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirinsa na sake farfaɗo da tsarin kiwon lafiya a Jihar Zamfara, tare da cika alƙawarin gwamnatinsa na samar da nagartacce kuma ingantaccen kiwon lafiya ga al’umma. Gwamnan ya ƙaddamar da Babban Asibitin Gusau da aka gyara ciki-da-bai a ranar Juma’a. A wata sanarwa da mai magana da yawun…
