Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Gyararren Babban Asibitin Anka, Ya Tabbatar Wa Mutanen Zamfara Samun Nagartaccen Kiwon Lafiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa al’ummar Zamfara ƙudurin gwamnatinsa na tabbatar da samun ingantaccen kiwon lafiya kuma mai rahusa a faɗin jihar. Gwamnan ya bayar da wannan tabbacin ne a ranar Asabar yayin da yake ƙaddamar da Babban Asibitin Anka da aka gyara da kuma aka saka kayan aiki na zamani. Gyaran…
