Gwamnatin Shugaba Tinubu Ta Samu Goyon Bayan China Don Gina Masana’antun Motocin Lantarki a Najeriya
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu babbar nasara a kokarinta na fadada tattalin arzikin kasa, yayin da kasar China ta bayyana aniyarta na kafa masana’antun kera motocin lantarki (EV) a Najeriya. Wannan sanarwa ta fito ne lokacin da Jakadan China a Najeriya, Mista Yu Dunhai, ya kai ziyarar girmamawa ga Ministan Bunƙasa Ma’adanai, Dr….
