Sauye-sauyen da na kawo sun fara haifar da ɗa mai ido – Tinubu a jawabin cika shekaru biyu
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin sa ta cimma muhimman nasarori a cikin shekaru biyu da suka gabata tun bayan hawan sa mulki a ranar 29 ga Mayu, 2023. A cikin jawabin sa ga jama’ar ƙasa a yau domin cikar shekara biyu da mulki, Shugaba Tinubu ya jaddada cewa sauye-sauyen da ya…
