Skip to content
December 15, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
May 2025
M T W T F S S
 1234
567891011
12131415161718
19202122232425
262728293031  
« Apr   Jun »
  • Home
  • 2025
  • May
  • 30

Day: May 30, 2025

  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Ta’aziyyar Mutanen Da Suka Rasu A Ambaliyar Garin Mokwa

Editor7 months ago03 mins

Gwamnatin Tarayya ta bayyana alhini bisa ambaliyar da ta auka wa garin Mokwa a Jihar Neja, wadda ta yi sanadin mutuwar mutane da dama tare da raba ɗaruruwan jama’a da muhallan su. A wata sanarwa da ya fitar a ranar Juma’a, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana da cewa…

Read More
  • Kimiyya

Tsaro Ya Inganta A Jihar Zamfara, Inji Gwamna Lawal Yayin Tattakin Zaman Lafiya Na Tarihi

Editor7 months ago03 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce tsaro ya inganta sosai a jihar. Gwamnati ta shirya wani tattaki ne a ranar Alhamis mai taken ‘Tattaki Don Zaman Lafiya’ don bikin cikar gwamnatin Gwamna Lawal shekaru kan karagar mulki. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala Idris, ya fitar ta bayyana cewa,…

Read More

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.