Rabon Motoci: Gwamnan Zamfara Ya Yaba Wa Hon. Adamu Mai Palace
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjina wa ɗan Majalisar tarayya mai wakiltar Mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Amadu ‘Mai Palace,’ bisa samar da romon Dimokraɗiyya ga al’ummar Mazabar sa. A ranar Asabar da ta gabata ne aka gudanar da wani ƙasaitaccen biki a gidan gwamnatin jihar da ke Gusau, inda aka raba wasu motoci guda…
