Tawagar Gwamnatin Tarayya Ta Miƙa Saƙon Ta’aziyya Daga Tinubu Tare Da Yin Addu’o’i A Gidan Ɗantata A Madina Kafin A Rufe Shi Gobe

Tawagar Gwamnatin Tarayya ta isa gidan marigayi Alhaji Aminu Ɗantata a Madina domin isar da saƙon ta’aziyyar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ga iyalan mamacin. Ɗantata dai ya rasu ne a birnin Abu Dhabi shekaranjiya Asabar yana da shekaru 94. A gobe Talata za a rufe shi a maƙabartar Baƙiyya ta Madina. Tawagar gwamnatin Nijeriya…

Read More

Gwamna Lawal Bai Karbi Lamuni Ba; Tsatsagwaron Ƙaryar Sahara Reporters Ce Da Bata Aikin Jarida, Inji gwamnatin Zamfara

Gwamnatin Jihar Zamfara ta ƙaryata zargin da ake na cewa Gwamna Lawal ya ciyo bashin kuɗi, inda ta bayyana irin waɗannan ikirari a matsayin wani hali na Sahara Reporters na tsarin aikin jaridar ‘gonzo’. A ranar Litinin da ta gabata ne Sahara Reporters ta buga wani labari mai taken ‘RAHOTON MUSAMMAN: Takardun Kasafin Kuɗi Sun…

Read More