Tinubu Ya Tura Wakilai Zuwa Neja Kan Ambaliyar Mokwa Da Ta Halaka Sama Da Mutum 150
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da wata babbar tawagar Gwamnatin Tarayya zuwa Jihar Neja domin jajanta wa gwamnati da al’ummar da ambaliya ta shafa a garin Mokwa da kewaye. Ambaliyar ta yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 150, ta raba dubban mutane da muhallan su, kuma ta lalata ɗimbin gidaje, hanyoyin mota da…
