Shugaba Tinubu Ya Karrama Bill Gates da Lambar Girmamawa ta CFR Saboda Gudummawar sa ga Ci gaban Najeriya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Talata ya bai wa Bill Gates, Co-Chairman na Gidauniyar Bill da Melinda Gates, lambar girmamawa ta Commander of the Federal Republic (CFR), a matsayin yabo da godiya ga gudummawar da ya bayar wajen ci gaban Najeriya musamman a fannin lafiya, ilimi, noma da kare lafiyar yara. A lokacin…
