Allah Ya Fallasa Masu Haddasa Rashin Tsaro A Zamfara -Gwamna Lawal A Sansanin Alhazan Zamfara A Makka
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya kai wa Alhazan jihar ziyarar ba-zata ta Barka da Sallah a ƙasar Saudiyya, inda ya buƙaci su riƙa yi wa jihar addu’ar zaman lafiya da ɗorewar tattalin arziki, tare da neman Allah fallasa masu haddasa rashin tsaro a jihar. A wani faifen bidiyo da aka wallafa a shafukan sada…
