Haɗin kai tsakanin Gwamnati da Majalisa ya haifar da manyan Nasarori a cikin shekaru 2 -Shugaba Tinubu
A wani bangare mai karfi na jawabin sa a yayin zaman hadin gwiwar Majalisar Tarayya domin bikin Ranar Dimokuradiyya, Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna matukar godiya da yabo ga ‘yan majalisar tarayya bisa yadda suka bayar da cikakken hadin kai ga bangaren zartaswa tun bayan hawansa mulki. Shugaban kasar ya ce:“A cikin shekara…
