SHUGABA TINUBU YA KADDAMAR DA TARAKTOCI 2,000 DOMIN INGANTA NOMAN ZAMANI A FADIN KASAR NAN
A kokarinsa na farfado da harkar noma a Najeriya, Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da shirin Renewed Hope Agricultural Mechanisation Programme tare da mika taraktoci 2,000 da kayan aikin noma ga manoma a fadin kasar nan. An gudanar da taron a hedikwatar Hukumar Sarrafa Irinn Gona ta Kasa (National Agricultural Seeds Council), dake…
