Tawagar Gwamnatin Tarayya Ta Miƙa Saƙon Ta’aziyya Daga Tinubu Tare Da Yin Addu’o’i A Gidan Ɗantata A Madina Kafin A Rufe Shi Gobe

Tawagar Gwamnatin Tarayya ta isa gidan marigayi Alhaji Aminu Ɗantata a Madina domin isar da saƙon ta’aziyyar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ga iyalan mamacin. Ɗantata dai ya rasu ne a birnin Abu Dhabi shekaranjiya Asabar yana da shekaru 94. A gobe Talata za a rufe shi a maƙabartar Baƙiyya ta Madina. Tawagar gwamnatin Nijeriya…

Read More