Tinubu: Gwamnati Za Ta Kara Kaimi Wajen Kawar da ’Yan Ta’adda da tabbatar da Tsaron Ma’aikata
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana damuwa da alhini bisa harin kunar bakin wake da aka kai a Konduga, Jihar Borno. Shugaba Tinubu ya bayyana harin a matsayin zalunci na rashin imani, yana mai cewa hakan ba zai hana gwamnati da hukumomin tsaro ci gaba da fatattakar ragowar ’yan ta’addan Boko Haram ba, waɗanda…
