Gobe Talata Obasanjo Zai Ƙaddamar Da Asibitin Yariman Bakura, Tare Da Wasu Ayyuka A Zamfara
Tsohon shugaban ƙasar nan, Chief Olusegun Obasanjo zai shiga jihar Zamfara domin ƙaddamar da wasu ayyukan da Gwamna Dauda Lawal ya yi a jihar, wanda zai haɗa da babban asibitin Yariman Bakura da kuma wasu hanyoyi a babban birnin jihar. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala Idris ya fitar a…
