IƘIRARIN ƘARYA: Yadda ’Yan Bindiga Suka Tilasta Wa Wasu Amsa Wai Su ’Yan Uwan Gwamnan Zamfara Ne
Biyo bayan farmakin da jami’an tsaro na haɗin gwiwa da Askarawan Zamfara suka kai, ’yan bindigar da ke barna a yankin Arewa maso Yamma sun yi amfani da farfaganda don ƙara wa mambobinsu ƙwarin gwiwa. Ɗaya daga cikin irin waɗannan farfaganda shi ne tilasta wa waɗanda suka sace da ƙarfin bindiga amsa cewa su ‘yan…
