Mataimakin Shugaban kasa, ya isa Kano zaman makokin Dantata
A ci gaba da nuna alhininta kan rasuwar Marigayi Alh Aminu Dantata, Wata tawagar gwamnatin tarayya ƙarƙashin Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ta isa jahar Kano don ci gaba da zaman makokin Marigayin. Tawagar, wadda ta kunshi manyan Jami’an gwamnati kamar mataimakin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Sanata Ibrahim Hassan Hadejia; Mai bai wa shugaban…
