Fadar Shugaban Kasa Ta Mayar da Martani akan Sukar Datti Baba-Ahmed
Ofishin mataimakin shugaban kasa ya mayar da martani ga kalaman Sanata Datti Baba-Ahmed, dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar Labour a 2023, wanda ya yi suka kan matakin da shugaba Tinubu ya dauka na ci gaba da barin mataimakinsa Kashim Shettima akan karagarsa. A wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai magana da…
