Gwamnatin Tinubu Za ta Gina wa Ƴan Gudun Hijira gidaje 200 A Kebbi
Gwamnatin Tarayya Za Ta Gina Gidaje 200 Ga ’Yan Gudun Hijira a Jihar Kebbi A Ƙarƙashin Hukumar NEMA, domin rage musu radadin rashin matsuguni da suka samu sakamakon ƙalubalen da suka fuskanta. Babbar Daraktar Hukumar, Hajiya Zubaida Umar ce ta sanar da hakan yayin kaddamar da raba kayan agaji ga mutanen da ibtila’i ya shafa…
