Matasa Miliyan 7 Za Su Amfana da Horo a Fannin Fasahar Zamani Daga Gwamnatin Tarayya da Hadin Gwiwa da Dubai

A wani gagarumin mataki da zai canza rayuwar matasa a Najeriya, Gwamnatin Tarayya ta kulla yarjejeniya da Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) wato Dubai domin horas da matasan Najeriya fiye da miliyan bakwai a fannin fasahar zamani, kirkire-kirkire, da kasuwanci. Yarjejeniyar ta samu ne yayin wata ziyarar manyan jami’an Najeriya karkashin jagorancin Ministan Cigaban Matasa, Ayodele…

Read More