NELFUND Za Ta Kaddamar da Manhajar Neman Aikin Yi Don Tallafawa Dalibai
Hukumar Bashi ta Daliban Najeriya (NELFUND) ta bayyana cewa tana kammala shirye-shiryen bude wata manhajar neman aiki domin ba wa masu cin gajiyar bashin damar samun aikin yi cikin sauki, a gida da kasashen waje. Manajan Darakta na NELFUND, Akintunde Sawyerr ne ya bayyana hakan yayin taron manema labarai da aka gudanar a Abuja don…
