SHUGABA TINUBU YA ZIYARCI KANO DOMIN YIN TA’AZIYYAR MARIGAYI AMINU DANTATA
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyarar ta’aziyya a Kano, inda ya bayyana marigayi Alhaji Aminu Dantata a matsayin gwarzo, mutumin kirki, jajirtacce, mai sadaukar da kansa wajen jin ƙai da tallafa wa al’umma. Shugaban ya ce rayuwar Alhaji Dantata cike take da yawan ibada, hidima, da ɗabi’un kirki waɗanda suka kasance abin koyi…
