Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji
..Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sababbin cibiyoyi guda uku na zamani domin kula da masu fama da cutar daji (cancer) a sassa daban-daban na ƙasar nan. Cibiyoyin sun haɗa da na Asibitin Koyarwa na Jami’ar Benin (UBTH) a Jihar Edo, Asibitin Koyarwa na Tarayya da ke Katsina, da kuma Asibitin Koyarwa na Jami’ar Nijeriya (UNTH)…
