GWAMNAN ZAMFARA YA YI TA’AZIYYAR SARKIN KATSINAN GUSAU
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya taya al’ummar jihar juyayin rasuwar Sarkin Katsinan Gusau, Dr. Ibrahim Bello. Allah ya yi wa Sarkin rasuwa ne yau da safen nan a Abuja bayan ya yi fama da rashin lafiya, yana mai kimanin shekaru 71. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan jihar Zamfara, Sulaiman…
