Darajar Naira na cigaba da farfadowa inda farashin Dollar ya karye zuwa Naira 1,534
An samu sabbin labarai masu dadi dangane da darajar Naira a kasuwar musayar kudade, inda ta ƙara daraja a karshen mako, yanayin da ke nuna alamar ci gaba da farfadowar tattalin arzikin kasa. A ranar Juma’a, Naira ta rufe kasuwa a Naira 1,534.72 a kan kowace Dala guda, bisa rahoton sabbin alkaluman da Babban Bankin…
