Gwamnatin Tarayya Ta Jaddada Kudirinta na Inganta Fannin Ilimi a Fadin Ƙasar — Shettima

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya sake jaddada kudirin Gwamnatin Tarayya na inganta harkar ilimi a Najeriya ta hanyar aiwatar da sauye-sauye da kuma tallafi daga sassa daban-daban. Shettima ya bayyana hakan ne a lokacin da ya karɓi bakuncin shugabannin Jami’ar Ibadan (UI) a fadar shugaban ƙasa, Abuja, ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Jami’ar, Farfesa…

Read More