Muna gargadin duk wani ɗan Najeriya da ke taimaka wa ’yan ta’adda — Christopher Musa
Shugaban Rundunar Tsaron Najeriya (CDS), Laftanar Janar Christopher Musa, ya gargadi duk wani ɗan Najeriya da ke taimaka wa ’yan ta’adda, da cewa gwamnati za ta ɗauki mataki mai tsauri a kansu. A cewarsa: “Masu taimaka wa ‘yan bindiga da rahotanni ko kayan aiki, ku sani, abokin barawo barawo ne. Don haka ba za mu…
